iqna

IQNA

Tehran (IQNA) cibiyar darul kur’an akasar Jamus ta saka ayoyin kur’ani mai tsarki da ke magana kan annabi Isa (AS) a matsayin cewa shi manzon Allah ne a ranar kirsimati.
Lambar Labari: 3485494    Ranar Watsawa : 2020/12/26